"Biri ya dauki kaza ya gudu" misali ne na me?
See more
2025
"Littafin ______ne." Wace kalma ce take nuna mallaka?
See more
2025
"Waka da kida" ana amfani da su ne wajen me?
See more
2025
Menene ma'anar 'tsangwama' a cikin Hausa?
See more
2025
Me yasa Amina ta ki komawa makaranta bayan hutu?
See more
2025
Wace kalma ce ke aiki a matsayin 'sunan aiki' a cikin jimlar: 'Yaro ya gudu'?
See more
2025
Idon Matambayi yana daga cikin wane nau'i na adabi?
See more
2025
Ma'anar karin magana 'Hannu daya baya daukar jinka' ita ce -
See more
2025
Haruffan murya (vowel sounds) a harshen Hausa nawa ne?
See more
2025
"Ina da kudi amma_______ba su da komai."
See more
2025
"Gidan nan babba ne." Mene ne bayanin magana?
See more
2025
"Ina son________" Wacce kalma za ta cika gibin?
See more
2025
Read the passage carefully and answer the questions that follow:
Karanta wannan bangare na labari sosai kafin ka amsa tambayoyin daga 1 zuwa 5:
"A lokacin da Nasiru ya baro kauyen su zuwa birni domin neman ilimi, bai san…
See more
2025
Me ake kira "Rubutun Ajami"?
See more
2025
Wane nau'i ne kalmar *karatu* take a jumla: *Ina son karatu sosai *?
See more
2025
Wane salo ne ke bayyana a jumlar nan: *Kamar yadda ruwan sama ke gangarowa, haka hawaye ke zubowa daga idonsa *?
See more
2025
"Sun karanta littafi." Wace kalma ce abin aiki (object)?
See more
2025
"Mu_____cin abinci."
See more
2025
Wane salo ne ya fi dacewa da karin magana a Hausance?
See more
2025
"Goron Sallah" yana cikin wane nau'in adabi?