WASAN KWAIKWAYO‘‘Yanzu tun abin nan Geda, me kike jira ba ki mayar da yarinyar nan ɗakinta ba?’’Wa ya faɗi wannan magana a wasan ‘Bari Ba Shegiya Ba Ce’ na Zaman Duniya Iyawa Ne na Y. Ladan ?
See more
2010
WASAN KWAIKWAYOAn tsara rubutun wasannin Zaman Duniya Iyawa Ne na Y. Ladan
See more
2010
WASAN KWAIKWAYO‘‘Wane ne ya ce da kai babu bashi tsakaninmu da kai! Ina gidana na bakin kasuwa wanda na gada daga wurin ubanmu ?’’A ina ake wannan magana a Jatau Na Kyallu na S. Maƙarfi?
See more
2010
WASAN KWAIKWAYOMene ne jigon Jatau Na Kyallu na S. Maƙarfi?
See more
2010
WASAN KWAIKWAYO‘‘Malam Jatau, ka san yarinyar nan da ke zaune a ƙusurwar ɗaki, ga ta can ta leƙo da kanta ta taga?’’Wanda ya yi wannan magana a Jatau Na Kyallu na S. Maƙarfi, shi ne
See more
2010
WAƘAMene ne jigon ‘Waƙar Hana Zalunci’ ta Salihu Kwantagora a Waƙoƙin Hausa?
See more
2010
WAƘAJigon waƙar ‘‘Mu Sha Falala’’ ta Sarkin Zazzau Aliyu Ɗansidi a Waƙoƙin Hausa, shi ne
See more
2010
WAƘABabban amsa-amon waƙar ‘Mu Sha Falala’ ta Sarkin Zazzau Aliyu Ɗansidi a Waƙoƙin Hausa, shi ne
See more
2010
WAƘA‘‘Shi ke sa ƙasa ta koma baya, Cikin duniya da lalaci’’Wane abu mawaƙin nan yake nufi a wannan baiti daga Waƙoƙin Mu’azu Haɗeja?
See more
2010
WAƘA‘‘Mu tsere wa ci uku nana, ba Mu abincimmu babu ha’inci.’’A wannan baiti na waƙar ‘Mu Yaƙi Jahilci’ ta Waƙoƙin Mu’azu Haɗeja, an yi amfani da
See more
2010
RUBUTACCEN ADABI: ZUBETsirar da Shaihu Umar ya yi shi kaɗai bayan hadari, ta ba da damar
See more
2010
RUBUTACCEN ADABI: ZUBEAbin da ya mamaye labarin Shaihu Umar shi ne
See more
2010
RUBUTACCEN ADABI: ZUBEMarubucin Shaihu Umar ya yi amfani da salon harshe mai
See more
2010
RUBUTACCEN ADABI: ZUBEWane ne tauraron labarin ‘Kwaɗayi Mabuɗin Wahala…’ na Magana Jari Ce Na III na A. Imam ?
See more
2010
RUBUTACCEN ADABI: ZUBEAbu na farko cikin ashirin da Waziri Aku ya faɗa wa ɗansa Fasih, a Magana Jari Ce Na III, na A. Imam, shi ne
See more
2010
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA HausaA ina yara mata suke waƙe-waƙensu na gaɗa?
See more
2010
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA HausaWane rukunin waƙoƙin mata aka fi sani da batsa da zage-zage?
See more
2010
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA HausaSu wa suka fi yin waƙoƙin talla?
See more
2010
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA HausaWanne ne habaici daga cikin waɗannan?
See more
2010
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA Hausa‘‘Neman magana, an ce da ’’