Ware bare dangane da jam'i a tambaya ta 32 da ta 33.
See more
2024
Fito da wakilin suna na uku kuma jam'i.
See more
2024
Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakum…
See more
2024
"Awakai sun fita gida da gudu." Kalmar aikatau a wannan jimla ita ce
See more
2024
Fassara wadannan: Students' Union.
See more
2024
Wace ce ta yi tafiya jiya Wannan jimlar........... ce
See more
2024
'Wani saurayi fari yana shara. Aikatau a wannan jimla ita ce
See more
2024
Wanne ne ba sunan yanka ba?
See more
2024
Wace jimla ce ke dauke da bayanau?
See more
2024
'Audu ya fadi a rigingine'. Bayanau a nan shi ne
See more
2024
Wakili ya auri wata farar yarinya." Kalmar da aka ja wa lay.............
See more
2024
'Marin shi aka yi yau da rana. Wakilin suna a wannan jimla shi ne
See more
2024
Fati ta ga akuya wadda ta shanye ruwa." Wannan jimla
See more
2024
Wace jimla ce ba ta d'auke da sifa?
See more
2024
Damukowa mutum ne wanda irin halayensa ne suka sa ake kiransa da wannan suna. Domin yana da kinibibi, da gulma, da keta da rashin mutunci da rashin ganin kimar kowa. Kuma yana kiwon dabbobi kamar jakai da rakuma da rakum…
See more
2024
Karanta wadannan labarai, sannan ka amsa tambayoyin da ke biye da su. Hausawa sukan sami suna daga lokaci ko hali korana ko yanayi ko faruwar wani abu. Alalmisali,idan aka haifi yaro a wani lokaci kamar, dare sai akira s…
See more
2024
'Malam ya sayi mota shudiya jiya'. Fito da sifa daga wannan jimlar.
See more
2024
Bayanau a nahawu na nufin kalmar da ke Karin bayani a kan