WASAN KWAIKWAYOSu wa Makau ya kira jakkai a wasan Shaihu Umar na U. Ladan Da D. Lyndersay?
See more
2011
WASAN KWAIKWAYOAn tsara Kukan Kurciya na M. B. Bambale
See more
2011
WASAN KWAIKWAYORabo nawa wasan Shaihu Umar na U. Ladan da D. Lyndersay ya ƙunsa?
See more
2011
WASAN KWAIKWAYO‘Wa ya ce ba ni ba! Wa ya yi ni, wa Yai kamata! Wa kuma zai kama bawa fiye da wanda zan kama!’Wa ya yi wannan kirari a cikin Shaihu Umar na U. Ladan da D. Lyndersay?
See more
2011
WASAN KWAIKWAYO’Yan wasa mata nawa ne a Kukan Kurciya na M. B. Bambale?
See more
2011
WAKAWaƙar ‘Gadar Zare’ ta Zaɓaɓɓun Waƙoƙin Da Da Na Yanzu na D. Abdulkadir ’yar ƙwar nawa ce?
See more
2011
WAKA“Ita ko bante ta ƙetara sai ta haihu, In ka san kuɗi su ƙare a suna”Wannan tsakure na ‘Waƙar Zambon Ƙazama’ ta Mal. Aliyu Namangi, ta Zaɓaɓɓun Waƙoƙin Da Da Na Yanzu, na D. Abdulkadir yana Magana ne a kan
See more
2011
WAKAMarubucin ‘Waƙar Zambon ƙazama’ ta zaɓaɓɓun Waƙoƙin Da Da Na Yanzu na D. Abdulkadir ya nuna cewa mata ƙazamai suna nuna ƙazantarsu ta
See more
2011
WAKAMaƙasudin ‘Waƙar ’Yan Baka’ ta Sa’adu Zungur shi ne
See more
2011
WAKA‘Ya ɗan’uwa da ke fatawa a kan zancen,Tawakkali da du’ai wadda ba bidi’a.Da fassarar ƙaddara bisa yadda anka faɗi.Cikin kitabu da sunna wanda ba bidi’a.Ai ka yi fatawarka gun wannan da bai da sani,Kuma bai da hikima…
See more
2011
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE‘Ya zama musu alaƙaƙai, ko wane juyin suka yi na su halaka shi, shi ke sama, sai ka ce hancin gauta.’Wane irin salo aka yi amfani da shi a wannan tsakure na Ganɗoki na Walin Katsina A. Bello?
See more
2011
RUBUTACCEN ADABI: ZUBEA Ganɗoki na Walin Katsina A. Bello an nuna Ganɗoki ya yi faɗa har da
See more
2011
RUBUTACCEN ADABI: ZUBElabarin ‘Kowa Ya Dogara Ga Allah, Kada Ya Ji Tsoron Mahassada, Balle Ƙeta’ na cikin Magana Jari Ce na III na A. Imam, ya amsa sunansa ganin yadda
See more
2011
RUBUTACCEN ADABI: ZUBELabarun cikin Magana Jari ce na III na A. Imam, an shirya su ne bisa salon
See more
2011
RUBUTACCEN ADABI: ZUBEJigon labarin ‘‘Kowa Ya Daka Rawar Wani’’ na Magana Jari Ce na III na A. na Imam, ya yi daidai da ‘‘kowa ya
See more
2011
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA‘‘Balarabe na BalarabaSannu BalarabaSai wata rana.’’Me Haruna Uji, ke nuna wa a wannan tsakure?
See more
2011
Tambayoyi a kan ADABIN BAKACikin waɗannan, wanne ne ake kaɗawa?
See more
2011
Tambayoyi a kan ADABIN BAKAWanne ne gaskiya dangane da makaɗan fada?
See more
2011
Tambayoyi a kan ADABIN BAKA‘‘Da duniya da gasƙiya, da
See more
2011
Tambayoyi a kan ADABIN BAKAMece ce dangantakar Gizo da Ƙoƙi a tatsuniyoyin Hausa?